Egbetokun ya kuma ce za’a takaita zirga-zirgar dukkanin ababen hawa a kan tituna da hanyoyin ruwa da sauran nau’ukan sufuri ...
A ranar Juma’a da safe ne za a gudanar da babban taron jana’iza a Cibiyar Kiristoci ta Kasa (National Christian Centre) kafin ...
EFCC ta kuma bada belin mutanen da ake tuhuma tare da tsohon gwamnan Jihar Kogin, Umar Oricha da Abdulsalami Hudu tare da ...
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Tasirin Da Zaben Donald Trump Zai Yi A Harkokin Kasashen Duniya.
Rikicin Sudan na ci gaba da fantsama zuwa kasar Sudan ta Kudu mai makwabtaka da kuma yankin Abyei da ake takaddama akansa, a ...
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta ce na’urorin kare hare haren saman Rasha sun kakkabo wasu jirage marasa matukan 36 a wasu ...
An dawo da 320 daga cikin gawawwakin ne daga yankin Donetsk da kuma sojoji 89 da aka hallaka kusa da garin Bakhmut, wanda ...
A yau Laraba Joe Biden zai gana da zababben shugaban kasa Donald Trump a fadar White House bayan da shugaban na Amurka ya sha ...
Al'amarin ya faru ne da yammacin ranar 10 ga watan Nuwanbar da muke ciki, da misalin karfe 9.30 na dare, a cewar sanarwar ...
Da yammacin jiya Lahadi, zababben Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai dawo da jami’in kula da shige da ficen nan ...
Mambobin kungiyar ‘yan tawaye tara dake neman a sako hambararren shugaban kasar Nijar sun mika wuya a jiya litinin, kamar ...